logo

HAUSA

Shugaban Angola zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin

2024-03-12 15:08:56 CMG Hausa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta sanar a Talatar nan cewa, shugaban kasar Angola Joao Lourenco, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin a ranaikun 14 zuwa 17 ga watan Maris din nan, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa. (Saminu Alhassan)