logo

HAUSA

Shugaban Saliyo Bio ya ajiye furanni a gaban hasumiyar tunawa da jaruman kasar Sin

2024-02-28 13:51:18 CMG Hausa

Da safiyar yau Laraba, shugaban Saliyo Julius Maada Bio, wanda yake kai ziyara a kasar Sin, ya je filin Tian'anmen dake birnin Beijing ya ajiye furanni a gaban hasumiyar tunawa da jaruman kasar Sin.