logo

HAUSA

Xi ya taya Stubb murnar zabarsa a matsayin shugaban Finland

2024-02-16 17:44:17 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Juma’a ya aike da sako ga Alexander Stubb domin taya shi murnar zabarsa a matsayin shugaban kasar Finland.

Stubb ya lashe zaben shugaban kasar Finland a ranar 11 ga watan Fabrairu. (Yahaya)