logo

HAUSA

Xi ya taya Bukele murnar sake zabarsa a matsayin shugaban kasar El Salvado

2024-02-07 13:46:18 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taya Nayib Bukele murnar sake zabarsa a matsayin shugaban kasar El Salvado a ranar 7 ga watan Fabrairu. (Yahaya)