logo

HAUSA

An shirya biki gabanin shagalin bikin bazara ta CMG a Kenya

2024-02-02 15:56:05 CRI

 

Abokai masu kallonmu, bikin bazara na gargajiyar kasar Sin yana kusantowa. A cikin shirinmu na yau, bari mu je birnin Nairobi, fadar mulkin kasar Kenya don ganin shagalin da aka shirya game da bikin.