logo

HAUSA

Li Qiang ya mika sakon taya murna ga bikin kaddamar da shekarar mu’amalar jama’a tsakanin Sin da ASEAN

2024-02-02 21:37:41 CMG Hausa

Firaministan kasar Sin Li Qiang ya aike da wasikar taya murna ga bikin kaddamar da bikin kaddamar da shekarar mu’amalar jama’a tsakanin Sin da kasashen ASEAN.

Li ya ce, hadin tsaunuka da koguna, kasar Sin da kasashen kudu maso gabashin Asiya suna da alakar al'adu da mu'amalar sada zumunta na tsawon lokaci, kuma a tare, bangarorin biyu sun samar da al'adun Asiya masu dimbin yawa. (Yahaya)