Dakin gwajin maganin ba da kariya a tudu
2024-02-02 20:03:48 CMG Hausa
Masanan likitanci na asibitin dake birnin Lanzhou, fadar mulkin lardin Gansu na kasar Sin suna gudanar da aikin nazari kan maganin ba da kariya ga masu aiki a kan tuddai. (Jamila)