Yaran dake Rafah a zirin Gaza
2024-02-02 00:33:29 CMG Hausa
Yaran dake Rafah a zirin Gaza, suna rayuwa a cikin mawuyacin hali. Suna girma cikin karar harbe-harbe da bama-bamai, suna fuskantar zafin yaki. Ga hotunan yadda yaran da ke zaune a sansanoni ke wasanni, ba su san komai ba game da halin da suke ciki da ma makomarsu a nan gaba. (Bilkisu Xin)