logo

HAUSA

Xi ya mika gaisuwar bikin bazara ga dukkan Sinawa

2024-02-02 20:14:32 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika gaisuwar bikin bazara ga dukkan Sinawa a lokacin da yake rangadin aiki a birnin Tianjin dake arewacin kasar Sin daga ranar Alhamis zuwa Juma’a.

Xi ya yi wa al’ummar Sinawa daga dukkan kabilu, da ‘yan uwansu na Hong Kong, Macao da Taiwan da Sinawa dake ketare fatan samun lafiya da farin ciki a wannan shekara ta Loong, da kuma wadata ga kasarsu ta haihuwa. (Yahaya)