logo

HAUSA

Binciken jirgin kasa a Xining

2024-02-02 20:01:08 CMG Hausa

Ana bincike ko tsabtace jirgin kasa dake tafiya a layin dogon Qinghai-Xizang a tasharsa dake birnin Xining, fadar mulkin lardin Qinghai na kasar Sin. (Jamila)