logo

HAUSA

Xi ya jaddada bukatar raya sabbin hanyoyin ingiza ci gaba mai jnganci

2024-02-01 14:07:50 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bukaci a yi kokarin gaggauta raya sabbin hanyoyin da za su ingiza ci gaba mai inganci a kasar

Xi Jinping wanda kuma shi ne sakatare janar na kwamitin kolin JKS, ya bayyana haka ne jiya Laraba, yayin jagorantar zaman nazari da ofishin kula da harkokin siyasa na kwamitin kolin ya gudanar. (Fa’iza Mustapha)