logo

HAUSA

Babban jami’in JKS ya gana da baki daga Lesotho da Malawi

2024-01-31 20:30:50 CMG Hausa

Liu Jianchao, shugaban sashen kasa da kasa na kwamitin kolin Jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin yau Laraba, ya gana a lokuta daban-daban da tawagogin kasashen Lesotho da Malawi a nan birnin Beijing.

Tawagogin dai suna karkashin jagorancin Nthati Moorosi, babban sakatare na jam’iyyar juyin juya hali don wadata na Lesotho, da Eisenhower Mkaka, babban sakataren jam’iyyar majalisar Malawi ne bi da bi. (Yahaya)