logo

HAUSA

Xi ya karbi shaidar kama aiki na sabbin jakadu a kasar Sin

2024-01-30 19:49:25 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi jinping a yammacin yau Talata, ya karbi shaidar kama aiki na sabbin jakadu 42 a kasar Sin a babban dakin taron jama’a dake nan birnin Beijing.

Kafin wannan, a ranar Litinin shugaba Xi ya mika gaisuwar bikin bazara ga tsofaffin sojojin kasar, a lokacin da ya halarci shagalin bikin da aka yi wa hafsoshin sojan da suka yi ritaya da ke nan birnin Beijing. (Yahaya)