logo

HAUSA

Sin da Uzbekistan sun inganta dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare a tsakaninsu

2024-01-24 18:59:54 CMG Hausa

Kasashen Sin da Uzbekistan sun kyautata alakarsu zuwa wani sabon yanayi na hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare a sabon zamani, yayin wata tattaunawa tsakanin shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Uzbekistan Shavkat Mirziyoyev Larabar nan a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)