logo

HAUSA

Sin da Nauru sun maido da huldar diplomasyiya a tsakaninsu

2024-01-24 14:19:00 CMG Hausa

A yau Laraba, jamhuriyyar jama’ar kasar Sin da jamhuriyyar kasar Nauru sun maido da huldar diplamasiya a tsakaninsu. Bisa shawarar da gwamnatocin kasashen biyu suka yanke, an kafa ofishin ’yan jarida na babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG a yankin Yaren na kasar Nauru a ran nan. (Safiyah Ma)