logo

HAUSA

CMG ya rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa da hukumar watsa labaran Antigua da Barbuda

2024-01-24 20:52:08 CMG Hausa

A yau ne, yayin ziyarar aiki da firaministan kasar Antigua da Barbuda Gaston Browne ya kawo kasar Sin, shugaban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin ko CMG a takaice Shen Haixiong, da ministan harkokin waje, aikin gona, da kasuwanci na Barbuda da Antigua Paul Greene, suka sanya hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin CMG da hukumar yada labarai ta Antigua da Barbuda a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)