logo

HAUSA

Sakataren majalisar ministocin Kenya zai ziyarci kasar Sin

2024-01-23 18:53:49 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya sanar Talatar nan cewa, bisa gayyatar da mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ya yi masa, sakataren majalisar ministoci, kana sakataren harkokin kasashen waje da ‘yan kasar Kenya mazauna ketare, Musalia Mudavali, zai kai ziyarar aiki kasar Sin, daga gobe Laraba ranar 24 zuwa 26 ga wata. (Ibrahim)