logo

HAUSA

An harba rokar dakon kayayyaki ta Lijian-1 Y3

2024-01-23 16:00:14 CMG Hausa

An harba rokar dakon kayayyaki ta Lijian-1 Y3 a cibiyar harba tauraron dan adam ta Jiuquan da karfe 12 da minti 3 na yau Talata, kuma ta aike gungun taurarin dan Adam guda 5 cikin falaki kamar yadda aka tsara, aikin gwajin zirga-zirgar ya samu nasara sosai. 

Shi ne karo na uku na zirga-zirgar rokar dakon kayayyaki ta Lijian-1 Y3 a sararin samaniya. (Safiyah Ma)