logo

HAUSA

Xi Jinping ya taya sarki Frederik X murnar hawa kargar Sarkin Denmark

2024-01-15 20:54:27 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga Sarkin Frederik X, bisa nadin da aka yi masa matsayin sarkin kasar Denmark.

Xi Jinping ya aika wasikar ce a jiya, inda ya kuma mika gaisuwa da fatan alheri ga tsohuwar sarauniyar kasar Margrethe II da ta sanar da yin murabus a jiyan. (Fa’iza Mustapha)