logo

HAUSA

Xi da sarki Letsie III na Lesotho sun taya juya murnar cika shekaru 30 da dawo hulda tsakanin kasashensu

2024-01-12 18:56:44 CMG Hausa

A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping da sarki Letsie III, na kasar Lesotho, sun taya juna murnar cika shekaru 30 da dawo da huldar jakadanci a tsakanin kasashen biyu.

Haka kuma a wannan rana, Xi Jinping ya gana da firaministan Belgium Alexander De Croo a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)