logo

HAUSA

Za a ciyar da bunkasuwar kyakkyawar kasar Sin gaba

2024-01-11 21:18:30 CMG Hausa

Kwamitin kolin JKS da majalisar gudanarwar kasar, sun fitar da ka'idojin inganta ci gaban kyakkyawar kasar Sin gaba.

Bisa ka’idojin, tilas ne a bai wa wannan ci gaba fifiko, wajen gina kasa mai karfi da kuma aiwatar shirin farfado da kasa cikin nasara.(Ibrahim)