logo

HAUSA

Xi Jinping ya aike da sakon taya Sheikh Hasina murnar sake zabenta a matsayin firaministar Bangladesh

2024-01-11 16:33:30 CMG Hausa

A yau Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga Sheikh Hasina bisa sake zabenta da aka yi a matsayin firaministar Bangladesh. Shi ma firaministan gwamnatin kasar Sin Li Qiang ya aika mata sakon taya murna. (Safiyah Ma)