logo

HAUSA

Xi ya gana da shugabannin kasashen Finland da Maldivia

2024-01-10 19:29:59 CMG Hausa

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na kasar Finland Sauli Niinisto ta kafar bidiyo.

Haka kuma, shugaba Xi ya tattauna da takwaransa na kasar Maldives Mohamed Muizzu a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)