logo

HAUSA

Xi Jinping: Ya kamata mu yi la'akari kan makoma da jin dadin dan Adam

2024-01-01 19:23:53 CMG Hausa

Xi Jinping: Ya kamata mu yi la'akari kan makoma da jin dadin dan Adam. Ya kamata mu kara azama kan raya kyakkyawar makomar bai daya ta bil Adama da kafa duniyarmu da kowa zai ji dadin zama a cikinta.