logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin zai gana da firaministan kasar Rasha

2023-12-20 10:32:19 CMG Hausa

 

Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gana da firaministan kasar Rasha Mikhail Vladimirovich Mishustin yau a nan Beijing, fadar mulkin kasar. (Tasallah Yuan)