logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya kai rangadi a birnin Nanning

2023-12-14 21:33:58 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai rangadi a birnin Nanning na lardin Guangxi dake kudancin kasar, a yau Alhamis, inda ya ziyarci wani kamfani mai kula da hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen kudu maso gabashin Asiya, gami da wata unguwar dake cikin birnin. (Bello Wang)