logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya kammala ziyararsa a Vietnam

2023-12-13 20:24:12 CMG Hausa

A ranar 13 ga watan Disamba da dare, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Vietnam, ya kuma dawo kasar Sin ta jirgin sama na musamman. (Bello Wang)