logo

HAUSA

Xi zai gana da shugaban majalisar ministocin Vietnam

2023-12-13 10:39:36 CMG Hausa

A safiyar yau Laraba 13 ga wata ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai gana da shugaban majalisar ministocin kasar Vietnam Vương Đình Huệ a birnin Hanoi, fadar mulkin kasar ta Vietnam. (Jamila)