logo

HAUSA

Xi Da Mai Dakinsa Sun Halarci Liyafar Maraba Da Shugabannin Vietnam Suka Shirya Musu

2023-12-12 20:57:12 CMG Hausa

Yau da dare ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping da uwargidansa Peng Liyuan, suka halarci liyafar maraba da babban sakataren jam'iyyar Kwaminis ta kasar Vietnam Nguyen Phu Trong da mai dakinsa, da shugaban kasar Vietnam Vo Van Thuong da mai dakinsa suka shirya.

Haka kuma, Peng Liyuan ta ziyarci gidan adana kayan tarihin mata na Vietnam tare da mai dakin Nguyen Phu Trong. (Ibrahim Yaya)