logo

HAUSA

Adadin hatsin da aka girbe a Sin a bana ya kai matsayin koli

2023-12-11 13:37:52 CMG Hausa

Hukumar kididdiga ta kasar Sin, ta fitar da alkaluma dake nuna yadda adadin hatsin da aka girbe a kasar a shekarar nan ta 2023, ya karu da kaso 1.3 bisa dari kan na shekarar da ta gabata, zuwa tan miliyan 695.41, adadin da ya kai matsayin koli a tarihi. (Saminu Alhassan)