logo

HAUSA

Xi Jinping zai kai ziyarar aiki a Vietnam

2023-12-07 16:12:29 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying, ta sanar Alhamis din nan cewa, bisa gayyatar da kasar Vietnam ta yi masa, shugaban kasar Sin, kana babban sakataren kwamitin kolin JKS, Xi Jinping zai kai ziyarar aiki a kasar Vietnam daga ranar 12 zuwa 13 ga watan Disamba. (Ibrahim Yaya)