logo

HAUSA

An fitar da mutum-mutumin liyafar bikin bazara na shekarar 2024 a hukumance

2023-12-06 15:25:29 CMG HAUSA

 

A yau ne, babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin CMG, ya fitar da mutum-mutumin liyafar bikin bazara na shekarar 2024 mai suna "Long Chenchen,".