logo

HAUSA

Xi Jinping Ya Gana Da Takwaransa Na Uruguay

2023-11-22 20:20:05 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana a yau Laraba da takwaransa na kasar Uruguay Luis Alberto Lacalle Pou, a birnin Beijing.

Shugabannin biyu sun kuma sanar da daukaka huldar kasashensu zuwa huldar abokantaka bisa manyan tsare-tsare a dukkan fannoni. (Fa’iza Mustpha)