logo

HAUSA

Xi ya halarci taron koli na musamman na BRICS kan batun Falasdinu da Isra'ila

2023-11-21 21:07:27 CMG Hausa

A daren yau ranar 21 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci taron koli na musamman na kungiyar kasashen BRICS kan batun Falasdinu da Isra'ila, tare da gabatar da wani muhimmin jawabi ta kafar bidiyo daga nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.(Kande Gao)