logo

HAUSA

Xi zai halarci taron koli na musamman na BRICS kan batun Falasdinu da Isra'ila

2023-11-21 09:32:37 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunguing, ta bayyana a jiya cewa, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron koli na musamman na kungiyar kasashen BRICS kan batun Falasdinu da Isra'ila da yammacin Talatar nan, tare da gabatar da wani muhimmin jawabi ta kafar bidiyo daga nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim Yaya)