logo

HAUSA

Firaministan kasar Sin zai halarci taron koli na shugabannin kungiyar G20 ta kafar bidiyo

2023-11-21 18:01:02 CMG Hausa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta sanar a yau 21 ga wata cewa, bisa gayyatar da gwamnatin kasar Indiya ta yi masa, firaministan kasar Sin Li Qiang zai halarci taron koli na shugabannin kungiyar G20 ta kafar bidiyo a ranar 22 ga wannan wata. (Zainab)