logo

HAUSA

Wang Yi ya karbi bakuncin takwarorinsa na kasashen Larabawa da na Musulmi

2023-11-20 13:44:40 CMG Hausa

Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang yi ya karbi bakuncin takwarorinsa na kasashen Larabawa da na kasashen Musulmi a yau Litinin a nan birnin Beijing.

Suna ziyarar kwanaki biyu a kasar Sin domin tattauna hanyoyin da za a bi a shawo kan rikicin Isra’ila da Gaza, da kare fararen hula, da daidaita batun Falasdinu cikin adalci. (Yahaya)