logo

HAUSA

Xi Jinping yana halartar kwarya-kwaryan taron shugabannin APEC

2023-11-18 03:46:17 CMG Hausa

Da safiyar ranar 17 ga watan Nuwamba, bisa agogon wurin, shugaban kasar Sin Xi Jinping yana halartar kwarya-kwaryan taron shugabannin kungiyar APEC karo na 30, a birnin San Francisco na kasar Amurka. (Murtala Zhang)