logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping zai halarci kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar APEC

2023-11-18 02:41:22 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar hadin gwiwar raya tattalin arzikin yankin Asiya da Pasifik ko APEC a takaice, wanda zai gudana karo na 30 a birnin San Francisco na Amurka ranar Juma’a bisa agogon birnin.  (Saminu Alhassan)