logo

HAUSA

Xi Jinping zai dauki hoto tare da shugabannin APEC da baki na kasar Amurka

2023-11-17 04:16:37 CMG Hausa

Da tsakar ranar 16 ga watan Nuwamba, bisa agogon wurin, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai dauki hoto tare da shugabannin kungiyar APEC gami da baki na Amurka, wadda ita ce ke karbar bakuncin taron APEC, kana zai halarci shawarwari tsakanin shugabannin APEC da baki na kasar Amurka, da cin abinci tare. (Murtala Zhang)