logo

HAUSA

Shugaba Xi ya isa wurin da aka tsara ganawarsa da shugaba Biden

2023-11-16 03:08:31 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa wurin da aka tsara gudanar da ganawarsa da takwaransa na Amurka a San Francisco, a yau Laraba bisa agogon wurin.  (Saminu Alhassan)