logo

HAUSA

Shugaba Xi da Biden sun tattauna a Filoli

2023-11-16 08:09:40 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Joe Biden, sun tattauna a yayin da suka zagaya a katafaren gidan alfarma na Filoli dake birnin San Franciscon kasar Amurka, a ranar Laraba bisa agogon wurin.