logo

HAUSA

Muhammad Badaru Abubakar: Nijeriya za ta inganta hadin gwiwarta da Sin a fannin tsaro

2023-11-16 17:56:59 CMG Hausa

A kwanakin baya, ministan tsaron Nijeriya Muhammad Badaru Abubakar, ya kawo ziyarar aiki a kasar Sin. A yayin ziyarar, wakiliyar CGTN Hausa, Fa’iza Muhammad Mustapha ta tattauna da ministan, inda ya yi bayani kan yadda Nijeriya ke daukar hadin gwiwarta da Sin a fannin tsaro da sauran fannoni, ga yadda hirar ta kasance: