logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Amurka sun fara ganawa a San Francisco

2023-11-16 03:26:29 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Joe Biden, sun fara ganawa a birnin San Francisco na Amurka a yau Laraba bisa agogon wurin.  (Saminu Alhassan)