logo

HAUSA

An kammala taron shugabannin Sin da Amurka a San Francisco

2023-11-16 05:46:39 CMG Hausa

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin da takwarasan na Amurka Joe Biden sun kammala ganawa a birnin San Francisco na Amurka. (Saminu Alhassan)