logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin da na Amurka za su gana a San Francisco

2023-11-16 00:51:59 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Joe Biden, za su gana da juna a birnin San Francisco na Amurka a ranar Laraba bisa agogon birnin.  (Saminu Alhassan)