logo

HAUSA

Jerin gwanon tawagar shugaba Xi ta nufi wurin ganawarsa da shugaban Amurka

2023-11-16 02:49:06 CMG Hausa

Da safiyar Larabar nan bisa agogon birnin San Francisco, jerin gwanon tawagar shugaban kasar Sin Xi Jinping ta nufi wurin da aka tsara zai gana da shugaba Joe Biden na Amurka.  (Saminu Alhassan)