logo

HAUSA

Shugaba Xi zai halarci liyafar maraba a San Francisco

2023-11-16 10:48:06 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci liyafar maraba da kuma gabatar da jawabi a birnin San Francisco na kasar Amurka a ranar Laraba bisa agogon wurin. (Yahaya)