logo

HAUSA

Xi yana halartar liyafar cin abincin dare a San Francisco

2023-11-16 12:38:59 CMG Hausa

Rahotanni na cewa, yanzu haka shugaban kasar Sin Xi Jinping yana halartar liyafar cin abincin dare da aka shirya masa a birnin San Francisco na Amurka. (Ibrahim)