logo

HAUSA

Za a wallafa sharhin shugaba Xi kan inganta kare muhalli

2023-11-15 17:34:42 CMG Hausa

Za a wallafa sharhin da Xi Jinping, sakatare-janar na kwamitin tsakiya na JKS ya rubuta kan muhimman dabarun inganta kare muhalli da halittu.

Za a wallafa sharhin wanda shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma shugaban rundunar sojin kasar ya rubuta a gobe Alhamis, cikin mujallar Qiushi karo na 22. Quishi ita ce babbar mujallar JKS ta kasar Sin. (Fa’iza Mustapha)